Ma’aikatar harkokin wajen Ukraine ta ce wani harin da Rasha ta kai da makami mai linzami da safiyar jiya Juma’a kan babban ...
An riga an tura tawagar injiniyoyin TCN zuwa wurin, kuma suna aiki tukuru domin sake mayar da wayar da aka lalata daga iya ...
Wannan wani bangare ne na rukunin farko na alluran rigakafi 899, 000 da aka bayar ta hannun kawancen AAM ga kasashen Afirka 9 inda annobar tafi kamari.
Matatar man Dangote tace ta rage farashin litar fetur dinta zuwa N899.50k domin saukakawa ‘yan Najeriya gabanin lokacin hutun ...
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
Kwacewar ta shafe wasu mashahuren mutane da kamfanoni 759 dake yankin Maitama II ta birnin Abuja, saboda rashin biyan kudin ...
Rahoton ya nuna cewa gwamnatin tarayyar ta bar farashin lantarkin a yadda yake ga dukkanin rukunonin masu amfani da wutar.
Shugaban gwamnatin mulkin sojan Jamhuryar Nijar Janar Abdourahamane Tiani ya yi jawabi ga al’umma ranar bukin samun 'yancin ...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatar wa haddaden zaman Majalisar Kasa da Kasafin kudi da ya kai Naira Triliyan 47.9 wanda ya zama shi ne kasafin kudi mafi tsoka da aka taba yi a kasar. Abuja, Nigeria ...
A jihar Kano a Najeriya ana zargin wasu ‘yan uwan mai jinya da cin zarafin wata ma'aikaciya dauke da juna biyu; Zababben ...
Shugaban Tiktok ya kaiwa zababben shugaban Amurka Donald Trump ziyara, a cewar rahoton kafar yada labarai ta NBC. A wani ...
A yau Talata, Majalisar Wakilan Najeriya ta yanke shawarar bincikar kwangilar samar da taraktocin 2, 000 da motocin girbi 100 ...