Ma’aikatar harkokin wajen Ukraine ta ce wani harin da Rasha ta kai da makami mai linzami da safiyar jiya Juma’a kan babban ...
An riga an tura tawagar injiniyoyin TCN zuwa wurin, kuma suna aiki tukuru domin sake mayar da wayar da aka lalata daga iya ...
Wannan wani bangare ne na rukunin farko na alluran rigakafi 899, 000 da aka bayar ta hannun kawancen AAM ga kasashen Afirka 9 inda annobar tafi kamari.
Matatar man Dangote tace ta rage farashin litar fetur dinta zuwa N899.50k domin saukakawa ‘yan Najeriya gabanin lokacin hutun ...
Gwamnan ya bayyana lamarin da ranar takaici ga gwamnatin jihar Oyo sannan ya jajantawa iyayen da suka rasa ‘ya’yansu.
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Kullum da karfe 6 na safe agogon Najeriya da Nijar muna gabatar da labarai da rahotanni da dumi-duminsu, sannan mu ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard Mu kan komo da karfe 8 na safe agogon Najeriya da Nijar domin sake gabatar muku da labarai da hirarraki, da ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard A shirin namu na karfe 9 da rabi agogon Najeriya da Nijar, zaku ji labarai na yadda duniyar ta yini da rahotanni ...
Kwacewar ta shafe wasu mashahuren mutane da kamfanoni 759 dake yankin Maitama II ta birnin Abuja, saboda rashin biyan kudin ...
Wani rahoto da cibiyar kididdiga ta kasa (NBS) ta fitar ya nuna cewa, sama da mutane miliyan 2 ne aka yi garkuwa da su daga watan Mayun 2023 zuwa watan Afrilun 2024. Rahoton yace ‘yan Najeriya sun ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...
The code has been copied to your clipboard. The URL has been copied to your clipboard ...